Yarintata

Yarintata
Éditeur: ELLAF éditions
202176 pagesISBN 9782491422035
Format: Broché

Wannan bayani ya kumshi abubuwan da suka shahi yarintar Fatimane Moussa-Aghali musamma : tunani, wasanni da kuma zuwanta na farko makarantar boko.

Tun daga farko, wannan littafi, aiki ne da ta rubuta lokacin da ta ke karatu a Makarantar Harsunan kasashen Gabas mai suna INALCO, a birnin Paris, ta rubuta shi tare da farfesa Malam Claude Gouffé (Allah jikan ransa). A karshe, ta wallafa wannan aiki cikin mujallar Binndi e jande a shekara 1982 da shekara 1983. Kuma a shekara 2000, kungiya mai suna Albasa, a Yame, ta buga shi, ta yi shi littafi guda.

Ce livre est proposé par (0) membre(s)
Ce livre est mis en favori par (0) membre(s)